in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ada, sai wata rana!
2017-01-22 12:15:31 cri
Kwanan nan, abokin aikinmu Maman Ada ya cika wa'adin aikinsa a nan sashen Hausa na CRI, kuma ya koma kasarsa ta jamhuriyar Nijer. Maman Ada wanda ya zo nan kasar Sin a shekarar 2009, ya shafe tsawon shekaru 7 yana aiki a sashen Hausa na CRI, haka kuma ya shafe tsawon shekaru 5 yana gabatar da shirin nan na Allah daya gari bamban tare da Lubabatu. Hausawa kan ce, waiwaye adon tafiya. A biyo mu cikin shirin, domin jin labaransa a nan kasar Sin cikin shekarun da suka wuce tare da yin ban kwana da shi.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China