Wasan gudu na kara samun farin jini a biranen kasar Sin
2017-01-22 12:15:31
cri
A cikin 'yan shekarun baya, sakamakon kyautatuwar zaman rayuwa, al'ummar kasar Sin na kara ba da muhimmanci a kan harkar kiwon lafiya, kuma nau'o'in wasannin motsa jiki suna ta kara zama ruwan dare a nan kasar, musamman ma wasan gudu, wanda yake samun karbuwa sosai daga al'ummar biranen kasar Sin. A biyo mu cikin shirin domin jin karin bayani.(Lubabatu)