in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An ba da umarnin rufe kwaleji a Najeriya
2016-11-29 21:24:54 cri
Mahukuntan Najeriya sun bayar da umarnin rufe kwalejin ilimi na jihar Kaduna da ke yankin arewa maso yammacin kasar ba tare da wani bata lokaci ba, sakamakon wasu hare-haren baya-bayan da aka kai a wasu kauyuka da ke iyaka da makarantar.

Sama da mutane 40 ne aka kashe a watan da ya gabata sakamakon hare-haren da wasu makiyaya suka kaddamar a garin Godogodo da wasu kayuka da ke yankin kudancin jihar Kaduna.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China