in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta bukaci kasar Singarpore da ta martaba manufar Sin daya tak a duniya
2016-11-28 19:50:30 cri
A yau ne mahukuntan kasar Sin suka bukaci kasar Singapore da ta martaba manufar kasar Sin daya tak a duniya. Wannan kira na zuwa bayan da ma'aikatan kwastan a yankin Hong Kong na kasar Sin suka damke wasu motocin kasar Singapore masu sulke guda 9 da aka ba da rahoton cewa, an yi amfani da su wajen rawar daji a yankin Taiwan a makon da ya gabata.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya shaidawa manema labarai cewa, kasar Sin ba ta goyon bayan duk wata hulda a hukumance tsakanin yankin Taiwan da duk wata kasa da ta kulla huldar diflomasiya da kasar Sin, ciki har da musaya da hadin gwiwar sojoji.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China