in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hadin gwiwar Sin da jihar Jigawa kan raya harkokin noma bisa fannoni daban daban
2016-12-08 08:41:02 cri

Kwanan baya, malama Amina Xu ta yi tattaunawa da gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar,shugaban kamfanin aikin gona na jihar Jigawa Yusuf Aliyu da kuma kwamishina na kasuwanci da masana'antu Aminu Sidi Yalleman kan yadda za a karfafa hadin gwiwar Sin da jihar Jigawa wajen raya harkokin noma bisa fannoni daban daban a wannan jiha,domin tallafawa mutanen jihar har ma al'ummomin kasar baki daya, ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance:

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China