in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yadda nake gudanar da aikin jarida a Afirka
2017-01-22 12:15:31 cri

Kwanan baya wakiliyar CRI Amina ta isa Abuja, babban birnin tarayyar Nijeriya, domin canji Murtala, wanda ya yi shekaru kusan hudu yana Abuja a matsayin wakilin CRI. Domin yi maraba da zuwan Amina tare kuma da ban kwana da Murtala, gidan rediyon Aso FM ya ba su goron gayyatar zuwa shirinsa na Goron Jumma'a, inda mai jagorantar shirin Bashir Babandi Gumel da Adama Aminu suka tattauna da su game da aiki da kuma rayuwarsu a Abuja, sa'an nan suka amsa tambayoyin da masu sauraro suka gabatar musu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China