Kasar Sin ta yi nasarar harba sabon rokan dakon kaya kirar Long March
A yau Alhamis da misalin karfe 9 sauran minti 17 na yamma, agogon Beijing ne, kasar Sin ta yi nasarar harba wani sabon nau'in rokan dakon kaya kirar Long March mai lamba 5 a filin harba roka na Wenchang a lardin Hainan dake kudancin kasar. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku