in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Burundi: Musulmi na janye jiki tare da wadanda suke bin kungiyar IS
2016-11-03 11:08:28 cri
Musulmin kasar Burundi sun janye jiki a ranar Laraba tare da 'yan uwansu musulmai dake zuwa sansanonin horo domin kungiyar IS. Mun sami labari nan da kuma can cewa 'yan kasar Burundi musulmi na zuwa sansanonin bada horo domin shiga kungiyar IS, in ji shugaban kungiyar addinin musulunci ta kasar Burundi (COMIBU), Cheik Sadiki Kajandi, a yayin wani zaman taro a birnin Bujumbura da ya hada dukkan limamai da malaman wa'azi domin karfafa zaman lafiya. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China