in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Guinea Alpha Conde zai kai ziyara a kasar Sin
2016-10-22 12:39:50 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin waje na kasar Sin Lu Kang, ya sanar a jiya Jumma'a cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa, shugaban kasar Guinea Alpha Conde zai kai ziyarar aiki a kasar Sin daga ranar 26 ga watan Oktoba zuwa ranar 4 ga watan Nuwamba na wannan shekara. (Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China