161021-wasan-kwaikwayo-na-kabilar-dai-lubabatu.m4a
|
Kabilar Dai na daya daga cikin kabilu 56 na kasar Sin, kuma yawan 'yan kabilar ya kai miliyan 1 da dubu 230, wadanda akasarinsu ke da zama a lardin Yunnan da ke kudu maso yammacin kasar ta Sin. Dai Kabila ce da ta kware musamman wajen wakoki da kuma raye-raye, har ma bisa ga baiwar da ubangiji ya ba su, sun kirkiro wasan kwaikwayo nasu da ke bayyana al'adunsu.
A kasance tare da mu cikin shirin, domin samun karin haske dangane da wasan kwaikwayon da kuma al'adun kabilar Dai.(Lubabatu)