in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a bude taron cika shekaru 80 da nasarar doguwar tafiya
2016-10-19 21:25:21 cri

A ranar Jumma'a 21 ga wata ne za a bude taron tunawa da cika shekaru 80 da cimma nasarar doguwar tafiya, taron da zai gudana a babban dakin taron jama'a da ke nan birnin Beijing da karfe 10 safiyar wannan rana. Babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar JKS kana shugaban Sin kuma shugaban rundunar sojan Sin Xi Jinping zai halarci taron tare da gabatar da muhimmin jawabi.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China