in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jami'in Amurka: AIIB na taka muhimmiyar rawa wajen raya tattalin arzikin duniya
2016-10-19 10:59:43 cri
Mataimakin ministan kudin kasar Amurka wanda ke kula da harkokin kasa da kasa Nathan Sheets, ya bayyana a jiya Talata cewa, bankin AIIB na bin manufofi masu dacewa, kuma yana amfani da fasahohin da sauran hukumomin raya tattalin arziki na bangarori da dama suka samu, zai kuma taka muhimmiyar rawa wajen raya tattalin arzikin duniya a nan gaba.

Jami'in ya bayyana haka ne a yayin wani biki da cibiyar CSIS ta shirya a birnin Washington na kasar ta Amurka. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China