in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shirin musamman na ranar kawar da talauci ta duniya
2017-01-22 12:15:31 cri

A ranar 17 ga watan Oktoba ita ce ranar kawar da talauci ta duniya. MDD ta tsai da wannan rana ce a gun taron da aka yi a ranar 22 ga watan Disamba na shekarar 1992, domin kalibalanci kasashe daban daban wajen dora muhimmanci kan yawan matalautansu da kuma bambancin ra'ayi da aka nuna musu, da kuma yi kira ga dukkan mutanen duniya da su yi kokarin kubutar da mutane daga kangin talauci.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China