in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hadin gwiwar Sin da Nijeriya a fannin hakar ma'adinai na fuskar makoma mai haske, in ji shugaban kamfanin South Pacific Ventures
2016-10-12 07:08:26 cri

Kwanan baya, shugaban kamfanin South Pacific Ventures Dahiru Muhammed ya kai ziyarar aiki a nan kasar Sin, domin halarci taron karawa juna sani a madadin sassan masu zaman kansu, dake ba da gudummawa wajen habaka harkokin da suka shafi hakar ma'adinai a kasar Nijeriya, wakilinmu na sashen Hausa Saminu Alhassan ya zanta da malam Dahiru a yayin da yake ziyarar aiki a nan birnin Beijing, inda suka tattauna kan yadda za a iya habaka hadin gwiwar dake tsakanin kasar Sin da sassan kasar Nijeriya da abin ya shafa, da kuma ta yadda za a iya ba da tallafi ga al'ummomin kasar Nijeriya da dai sauran harkokin da abin ya shafa, ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance:

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China