in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mata da yawa a nan kasar Sin suna kokarin shiga a dama da su a aikin raya sana'o'i
2016-10-18 10:20:32 cri

A cikin shekara daya da rabi da suka wuce, matsakaicin yawan kamfanonin da aka kafa a nan kasar Sin ya wuce dubu 10. A sakamakon kiran da firaministan kasar Li Keqiang ya yi, ya sa Sinawa suna sha'awar raya sana'o'i da yin kirkire-kirkire, hakan ya kasance wani sabon mataki na inganta bunkasuwar tattalin arzikin kasar Sin.

Yanzu haka mata da yawa a nan kasar Sin suna kokarin shiga a dama da su a wannan aiki, a yayin da suke kokarin neman kyautata zaman rayuwarsu, a sa'i daya kuma suna taka rawa wajen neman ci gaban tattalin arzikin kasarsu......

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China