161004-ziyarar-ministan-maadinai-nijeriya-a-sin-maryam.m4a
|
Kwanan baya, ministan harkokin ma'adinai na kasar Nijeriya Abubakar Bawa Bwari ya kai ziyarar aiki a babban birnin kasar Sin, Beijing, domin halarci taron karawa juna sani wajen habaka harkokin da suka shafi ma'adinai, wakilinmu na sashen Hausa Saminu Alhassan ya zanta da malam Abubakar a yayin da yake ziyarar aiki a nan birnin Beijing, inda suka tattauna kan yadda za a habaka hadin gwiwar dake tsakanin kasar Sin da kasar Nijeriya a wannan fanni, da kuma ta yadda za a iya ba da tallafi ga al'ummomin kasar Nijeriya da dai sauran harkokin da abin ya shafa, ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance: