in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Al'ummar Sinawa na shakatawa ta hanyar raye-raye a zaman rayuwarsu ta yau da kullum
2017-01-22 12:15:31 cri

A kowace rana, da karfe takwas na dare,a babban filin wasa na birnin Changdu na jihar Tibet da ke kudu maso yammacin kasar Sin, a kan ji kide-kide masu nishadantarwa, kide-kiden da suka kasance tamkar kirayi ga jama'a da su fito su taru don su yi raye-raye na gargajiyarsu, domin a shakata bayan aiki na tsawon yini.

A hakika, ba wai kawai a birnin Changdu ba, yanzu haka hakan ya zama ruwan dare a sassa daban daban na kasar Sin, wanda ya kasance wata hanyar shakatawa da inganta lafiyar jiki da ke samun karbuwa sosai daga wajen al'ummar Sinawa. A kasance tare da mu a shirin domin samun karin haske. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China