in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wata mawakiya ta kabilar Elunchun mai suna Qu Yun
2017-01-22 12:15:31 cri

Sabo da tana da kyakkyawar murya, Qu Yun ta shiga kungiyar wasan fasaha na garin kabilar Elunchun mai cin gashin kansa a lokacin da take da shekaru 18 a duniya, wato ke nan ta fara rera waka a wannan kungiya har shekaru fiye da 40. A cikin wadannan shekaru, ta samu lambobin yabo da yawa, kana ta nuna kwarewa sosai a fanin rera wakokin kabilarta. A shekarar 2014, Qu Yun ta yi ritaya. Amma abin da ya fi tsammaninta shi ne, ta samu karin ayyukan yi, wadanda suka hada da koyon sabbin wakoki da shirya wasanni da kuma ba da ilmin rera wakoki, musamman ma ta koyar da ilmin rera wakoki ga makarantar firamare.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China