in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron IITCZC a tsibirin Zhoushan na kasar Sin
2016-09-22 14:58:51 cri

Bikin bude taron tsibiran yawon shakatawa na kasa da kasa na 2016 a Zhoushan, Sin

Gwamnan jihar Osun da tawagarsa a taron IITCZS a Zhoushan, Sin

Gwamnan jihar Osun, Nijeriya da ma'aikacinmu Ibrahim Yaya

Kwamishinan kasuwanci da zuba jari na jihar Osun, Nijeriya Jayeoba Adekunle da ma'aikacinmu Ibrahim Yaya

A yau ne a tsibirin Zhoushan na lardin Zhejiang da ke nan kasar Sin, aka bude taron tsibiran yawon shakatawa na kasa da kasa na shekarar 2016. Taken taron na kwanaki biyu, shi ne amfani da sabuwar hanyar Siliki ta ruwa wajen raya tsibirai da tekuna ba tare da gurbata muhalli ba.

Daga nan birnin Beijing mun tattauna da abokin aikinmu Ibrahim Yaya, wanda yanzu haka ya ke tsibirin Zhoushan game da wannan taro wanda shi ne karo na biyu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China