in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi kira ga Somaliya da ta gudanar da zabe cikin adalci
2016-09-19 13:33:10 cri
MDD, AU, EU, kungiyar raya gwamnatocin gabashin Afrika, kasashen Habasha, Italiya, Sweden, Birtaniya da Amurka sun fitar da wata haddadiyar sanarwa a jiya Lahadi a birnin Mogadishu hedkwatar kasar Somaliya, inda suka yi kira ga Somaliya da ta gudanar da zabe cikin adalci wanda zai samu amincewa daga jama'a.

Za a gudanar da zaben majalisar wakilan kasar Somaliya daga ran 24 ga watan Satumba zuwa ran 10 ga watan Oktomba na bana, kana za a gudanar da zaben majalisar dattawa daga ran 25 ga watan Satumba, sai zaben shugaban kasa wadda za a gudanar a ran 30 ga wata Oktomba. (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China