in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilan matasan Nijeriya sun tattauna kan harkar sada zumunci da hadin gwiwa a tsakanin Sin da Afirka
2016-09-21 12:56:19 cri

Cikin shirinmu na yau, za mu ci gaba da kawowa mai sauraro tattaunawar da wakiliyar sashen Hausa Kande Gao ta yi, da wasu wakilan matasan Nijeriya wadanda suka kawo ziyara a nan kasar Sin, domin halartar bikin matasan Sin da Afirka na shekarar 2016, taron da ya gudana a birnin Guangzhou dake nan kasar Sin cikin watan da ya gabata.

Babban taken bikin dai shi ne "sada zumunci da kuma hadin gwiwa a tsakanin matasan Sin da Afirka, da ma tsakanin al'ummomin kasashen Sin da Afirka gaba daya". Wadannan wakilan matasan Nijeriya da suka hada da Abubakar Sadiq Aliyu, da kuma Yakubu Turba Nasamu, sun bayyana ra'ayoyinsu kan wannan batu, da ma sauran harkokin dake da alaka da ziyarar ta su a nan kasar Sin.

Haka kuma, matasan sun gabatar da shawarwari ga matasan Najeriya, game da yadda za su taimaka wajen raya kasar su, cikin tattaunawar da suka yi da malama Kande.

To, yanzu bari mu ji yadda tattaunawar tsakaninsu ta kansance:

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China