in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Nijar da Chadi sun kashe 'yan ta'addan Boko Haram 38 yankin Diffa
2016-09-17 13:22:27 cri
Bayan hare haren da kungiyar Boko Haram ta kai a ranar Litinin a Toumour da kuma ranar Laraba a Gueskerou, dake yankin jihar Diffa dake kudu maso gabashin kasar Nijar mai iyaka da Najeriya, ayyukan kakkabe wuri da rundunar sojojin Nijar da dakarun hadin gwiwa na Chadi da Nijar suka aiwatar sun taimaka wajen kashe 'yan ta'addan Boko Haram 38 da suka boye a yankin, in ji wata sanarwar hukumomin Nijar a ranar Jumma'a a birnin Niamey. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China