in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Me taron koli na G20 zai kawo wa jama'ar Afrika?
2017-01-22 12:15:31 cri

Taron koli na G20 ya fi jawo hankulan kasashe masu tasowa. Kamfanin dillancin labaru na kasar Lesotho ya bayyana cewa, wasu kasashe maso tasowa na Afrika sun halarci taron, inda suka bayyana bukatunsu da kuma ra'ayoyinsu, wato kara ba da taimako ga kasashen Afrika domin kubutar da su daga kangin talauci. Hakan ya sa, karin kasashen duniya sun kara dora muhimmanci kan ra'ayoyin kasashen Afrika, taron ya samar da wani dandali ga kasashen Afrika wajen nemi kasashe membobin G20 da su zuba jari a wajensu, hakan zai kawo moriya sosai ga nahiyar Afrika.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China