in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar gwamnan jihar Katsina a nan kasar Sin
2016-09-07 10:12:16 cri

Assalam alaikum! masu sauraro. Barkanku da war haka, barkanmu da sake saduwa a cikin wannan sabon shiri na SIN DA AFRIKA, ni ce Maryam tare da Saminu Alhassan muke gatabar muku da shirin daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin wato CRI dake nan birnin Beijing.

Kwanan baya, wasu manyan jami'an kasar Nijeriya sun kai ziyara a nan kasar Sin domin yin shawarwari da takwarorinsu na Sin da kuma ziyarci wasu kamfanoni da wuraren kasar da abin ya shafa, ta yadda za a iya habaka harkokin hadin gwiwa dake tsakanin kasashen biyu bisa fannoni daban daban, haka kuma, cikin manyan jami'an kasar Nijeriya da suka kai ziyara a nan kasar Sin, akwai gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, kuma, malam Saminu na sashenmu ya sami damar zanta da malam Aminu dangane da ziyararsa a nan kasar Sin, ga kuma yadda tattaunawar naku take kasance:

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China