in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mun iya shaida ikon mallakar yankin kudancin tekun Sin
2017-01-22 12:15:31 cri

A ranar 1 ga watan Agusta da tsakar rana, aka kawo karshen lokacin dakatar da kamun kifaye a yankin kudancin tekun Sin. Yankin kudancin tekun Sin na da kilomita fiye da miliyan 2, masunta su kan yi watanni 2 ko 3 suna kamun kifaye a tekun.

Garin Tanmen yana kudu maso gabashin lardin Hainan, mazauna sun zama rayuwarsu ta hanyar kamun kifaye. Wani masunci mai suna Chen Zebo dake da shekaru 40 da haihuwa, ya fara kamun kifi tare da mahaifinsa tun da yake da shekaru 13 a duniya, a cikin shekaru 30 da suka gabata, ya tafi ko ina a yankin kudancin tekun Sin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China