in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tawatar wakilan gwamnatin Nijeriya ta kai ziyara a Sin
2016-08-17 10:41:17 cri

Jama'a assalam alaikum! Barkanku da war haka, barkanmu da sake saduwa a cikin wannan sabon shiri na SIN DA AFRIKA, ni ce Maryam tare da Saminu Alhassan muke gatabar muku da shirin daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin wato CRI dake nan birnin Beijing.

Kwanan baya, wata tawagar wakilan gwamnatin kasar Nijeriya dake hada da wasu manyan jami'an gwamnatin kasar da gwamnan jihohin kasar ta kai ziyara a nan kasar Sin domin yin shawarwari da takwarorinsu na Sin da kuma ziyarci wasu kamfanoni da wuraren kasar da abin ya shafa, ta yadda za a iya habaka harkokin hadin gwiwa dake tsakanin kasashen biyu, malam Saminu ya zanta da wasu daga cikinsu, ga kuma rahoton da ya hada mana:

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China