in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhammadu Buhari ya kaddamar da layin dogo tsakanin Abuja da Kaduna
2016-08-03 14:48:33 cri

Jama'a assalam alaikum! Barkanku da war haka, barkanmu da sake saduwa a cikin wannan sabon shiri na SIN DA AFRIKA, ni ce Maryam tare da Saminu Alhassan muke gataba muku da shirin daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin CRI.

Kwanan baya, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da wata sabuwar hanyar jirgin kasa na fasinjoji tsakanin birnin Abuja da jihar Kaduna. Wani babban kamfanin gine-gine na kasar Sin mai suna CCECC ya dauki nauyin shimfida hanyar. Wakilinmu Murtala Zhang ya halarci bikin kaddamar da wannan sabuwar hanyar jirgin kasa. Ga cikakken rahoton da ya hada mana.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China