in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yanke wa Guo Boxiong hukuncin daurin rai da rai
2016-07-25 19:10:20 cri
A yau Litinin ne, wata kotun soja ta nan kasar Sin ta yankewa tsohon mataimakin shugaban kwamitin soja na tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin Guo Boxiong hukuncin daurin rai da rai, bisa laifin da ya aikata na cin hanci da rashawa, kuma an kwace dukkan dukiyar da ya mallaka domin dawo da su zuwa kasar Sin, sa'an nan an cire shi daga mukaminsa na babban janar
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China