in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Musulmi baki da ke cikin watan azumi a kasar Sin
2016-07-21 17:14:33 cri

A yayin ci gaban huldar da ke tsakanin kasar Sin da sauran kasashen duniya, musulmi baki da ke zuwa nan kasar domin aiki ko dalibta ko kuma sauran harkoki ma sai karuwa suka yi, kuma daga cikinsu ba a rasa musulmi da suka zo daga kasashen Afirka ba, musamman ma wadanda suka zo daga kasashen Hausa. To, shin yaya suka gudanar da harkokinsu a cikin watan Ramadan a nan kasar Sin? Domin samun karin fahimtar rayuwarsu a cikin watan Ramadan, yau za mu zanta da wasu daga cikinsu, da fatan za a kasance tare da mu. (Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China