in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya na fatan kara hadin gwiwa da koyi da juna da kasar Sin a fannin yada labarai
2016-06-21 20:51:30 cri

A yau Talata ne aka gudanar da dandalin hadin gwiwa tsakanin Sin da Najeriya game da harkar yada labarai a nan birnin Beijing, shugaban gidan radiyon tarayya na Najeriya Malam Mansur Liman ya bayyana fatansa na amfani da fasahohi da kayayyakin aiki na zamani daga kasar Sin wajen ingata ayyukansu na watsa labarai.

wakilanmu Ahmad Fagam da Amina sun zanta da shi, game da sauran fannonin da ya ke ganin za su kara inganta cudanya da hadin gwiwa ta fuskar harkar yada labarai tsakanin sassan biyu.

Ga cikakken zantawar ta su

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China