in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da bikin nuna fina-finan kasar Sin a Nijeriya
2016-06-20 19:51:54 cri

Kwanan nan, kwalejin Confucius na jami'ar Lagos da ke tarayyar Nijeriya ya gudanar da bikin makon nuna fina-finan kasar Sin, wanda ya kasance wani bikin yada al'adun kasar Sin da kwalejin ya shirya tun bayan da aka bude bikin nuna al'adun kasar Sin na tsawon wata guda.

An fara bikin nuna fina-finan kasar Sin ne tun daga ranar 13 ga wata, kuma za a shafe tsawon mako guda ana bikin.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China