in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi gwajin jirgin kasa a kan hanyar jiragen kasa a tsakanin Abuja da Kaduna da kamfanin Sin ya gina
2016-06-18 17:04:32 cri

A jiya ranar 17 ga wata, kamfanin CCECC na kasar Sin ya gudanar da aikin gwajin jirgin kasa a kan hanyar jiragen kasa a tsakanin Abuja da Kaduna, da kamfanin ya gina a matsayin hanya ta farko a fannin aikin zamanintar da hanyoyin jiragen kasa a Nijeriya, da kamfanin ya dauki nauyin gudanar da shi, inda ma'aikatan kamfanin daga Sin da Nijeriya fiye da 100 da wakilan kafofin watsa labaru suka halarci bikin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China