in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan adawar Siriya ya fatattaki sansanin kungiyar IS
2016-05-26 10:45:55 cri
A ranar 25 ga wata, kamfanin dillancin labaru na Siriya ya ba da labari cewa, kawancen bangaren 'yan adawar kasar ya ci gaba da daukar matakan soji kan sansanonin kungiyar masu tsattsauran ra'ayi na IS dake lardin Raqqa a yankin arewacin kasar, kuma an samu kwarya-kwaryar ci gaba, yayin musayar wuta da sassan biyu ke yi, dakaru da dama sun rasu yayin da wasu kuma suka jikkata.

An ce, kawancen sojojin kasa da kasa dake karkashin jagorancin Amurka a yaki da kungiyar ta IS, sun nuna goyon baya ga kawancen bangaren 'yan adawa wajen kai hari ta sama.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China