(Hotuna)Za'a fara zirga-zirgar jirgin kasa daya hada birnin Abuja da Kaduna
2016-05-06 20:10:38
cri
Za'a fara zirga-zirgar jirgin kasa da ya hada birnin Abuja da Kaduna a karshen watan Mayu ko kuma farkon watan Yunin bana. Ga wasu hotunan da wakilinmu Murtala ya dauko daga tashar Idu ta wannan layin dogo a Abuja.(Murtala)