in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bayani game da matasan da suke kokarin kafa kamfanin mujalla a birnin Chengdu na kasar Sin
2016-05-08 09:15:24 cri

Zhang Jianlan, wani mace ce dake zama a birnin Chengdu dake kudu maso yammacin kasar Sin, ta kafa kamfanin mujalla mai suna "Iya" tare da wata abokiyarta Xue Rong kafin shekaru biyu da suka gabata. Tana son littattafai sosai, shi ya sa, ta kafa wannan mujalla domin gabatar da abubuwan dake faruwa a birnin Chengdu ga masu karatu na duk fadin kasar Sin, domin cimma wannan buri, har illa yau, tana ci gaba da kokarin aiki tare da abokanta.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China