in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhimmiyar Sanarwa
2016-05-04 11:03:45 cri
Jama'a masu karanta, muna sanar da ku cewa, daga ranar 15 zuwa 18 ga watan Mayu da muke ciki da misalin karfe 9 na safiyar wadannan ranaku, za mu dakatar da watsa shirye-shiryenmu ta hanyar KHZ9685, sakamakon wasu 'yan gyare-gyare da injiniyoyinmu ke yi a na'urorinmu na watsa labarai.

Muna fatan za ku yi hakuri da wadannan canje-canje, amma kuna iya sauraron shirye shiryenmu ta sauran hanyar KHZ9685, KHZ11640, da KHZ13645 da kuma KHZ7295.

Da zarar an kammala wadannan gyare-gyare muna fatan ci gaba da watso muku shirye-shiryenmu a ranar 18 ga watan Mayu da misalin karfe 9 na safe kamar yadda aka saba.

Da fatan za ku ci gaba da sauraronmu. Mun gode.

Sashin Hausa na gidan rediyon CRI

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China