in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hausawa a kasar Sin (3) Garin masoyi ba ya nisa
2016-05-05 10:18:38 cri

Hausawa kan ce, kasar Sin bangon duniya ce. Duk da haka, yayin ci gaban huldar da ke tsakanin Sin da Nijeriya, tun bayan da kasashen biyu suka kulla huldar diplomasiyya a tsakaninsu a shekaru 45 da suka wuce, al'ummar kasashen biyu na kara mu'amala da juna ta fannoni daban daban, kuma karin Hausawa na zuwa kasar Sin tare da wasu bururuka nasu.

Idan ba a manta ba, a makon da ya gabata ne, mun gabatar muku labaran wasu 'yan kasuwa Hausawa da ke gudanar da harkokin cinikayya a birnin Guangzhou da ke kudancin kasar Sin a shirye-shiryen musamman da muka tsara na Hausawa a kasar Sin, to a wannan mako kuma, za mu ci gaba da kawo muku kashi na uku na shirye-shiryen, inda Saminu Alhassan zai kawo mana wani labarin soyayya a tsakanin wata'yar kasar Sin da wani dan Nijeriya. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China