in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin kasar Sin ya fara gina gidajen 'yan sanda a Najeriya
2016-04-26 08:40:00 cri

Wani kamfanin gine-gine na kasar Sin wato Power China Kunming Engineering Co. Ltd yayi hadin-gwiwa da babbar hukumar 'yan sandan Najeriya, domin gina wa hukumar wasu gidaje a birnin Abuja. Ranar 25 ga watan Afrilu ne aka yi bikin kaddamar da aikin gine-ginen, inda aka samu halartar manyan jami'an 'yan sanda na Najeriya.(Murtala)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China