in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hausawa a kasar Sin(1) Dalibta a kasar Sin
2016-04-23 15:34:45 cri

Hausawa kan ce, kasar Sin bangon duniya ce. Duk da haka, yayin ci gaban huldar da ke tsakanin Sin da Nijeriya, tun bayan da kasashen biyu suka kulla huldar diplomasiyya a tsakaninsu a shekaru 45 da suka wuce, al'ummar kasashen biyu na kara mu'amala da juna ta fannoni daban daban, kuma karin Hausawa na zuwa kasar Sin tare da wasu bururuka nasu. A gyara zama a saurari shirin dangane da rayuwar wasu Hausawa a kasar Sin, kuma za mu fara ne da labaran wasu daliban da ke dalibta a nan kasar.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China