in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
HAUSAWA A KASAR SIN(1) Dalibta a kasar Sin
2016-04-11 06:37:38 cri

Kasar Sin, tana can gabas, wato karshen duniya a idon Hausawa.

Duk da haka wasu Hausawa na zuwa kasar Sin tare da wasu bururuka nasu.

Wasu don neman ilmi.

Wasu don harkar kasuwanci.

Wasu ko har ta kai su ga auratayya.

A kasance tare da mu a shirye-shiryen bidiyo na Hausawa a kasar Sin.

Kashi na farko:Dalibta a kasar Sin

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China