in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin Alibaba ya zama kamfanin dillancin kayayyaki mafi girma a duniya
2016-04-06 18:58:43 cri

Kamfanin dillancin labarai na kasar Sin Xinhua, ya bayyana cewa ya zuwa ranar 31 ga watan Maris na shekarar nan ta 2016, yawan cinikin da kamfanin Alibaba ya yi, ya haura na dukkanin kamfanonin dillancin hajoji 3 mafiya girma a duniya, matakin da sanya kamfanin zama sabon kamfanin dillancin mafi girma a duniya.

Kaza lika hakan ya shaida cewa, a karon farko wani kamfanin kasuwanci ta yanar gizo ya haye matsayin farko da dillancin hajoji a duniya.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China