in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya dawo Beijing bayan kammala ziyara
2016-04-03 12:55:22 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya dawo birnin Beijing, babban birnin kasar Sin, a jiya Asabar ranar 2 ga wata, bayan kammala ziyarar aikin da ya kai jamhuriyar Czech tare kuma da halartar taron koli kan harkokin tsaron nukiliya da aka gudanar a birnin Washington D.C, na kasar Amurka.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China