in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan darajar kamfannonin Sin dake sayar da hannayen jari a kasashen waje ya kai dalar Amurka biliyan 600
2016-04-01 11:21:00 cri

Hukumar kula da kudaden waje ta kasar Sin ta yi kididdiga a jiya Alhamis cewa, ya zuwa karshen watan Satumba na shekarar bara, yawan darajar kamfannoni 207 na kasar Sin dake sayar da hannayen jari a kasashen waje ya kai dalar Amurka fiye da biliyan 617.6 daga cikinsu, yawan hannun jari da mutanen kasashen waje suka dauka ya kai dalar Amurka biliyan 491.1m wanda ya kai kashi 79 cikin dari. Wasu kwararru suna ganin cewa, hakan ya shaida cewa, kamfannonin Sin sun samu amincewa daga masu hannun jari na kasashen waje.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China