in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban kasar Sin zai je bikin rantsar da shugaban kasar Afrika ta Tsakiya
2016-03-25 19:11:30 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Sin Hong Lei ya sanar a yau Jumma'a 25 ga wata cewa, a matsayinsa na manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, shugaban hukumar dasa itacce ta kasar Zhang Jianlong zai halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Afrika ta Tsakiya Faustin-Archange Touadéra a ranar laraba mai zuwa 30 ga watan nan.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China