in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gana da direktan ofishin shugaban kasar Rasha
2016-03-25 19:00:11 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da direktan ofishin tafiyar da harkokin shugaban kasar Rasha Sergei Ivanov.

A yayin ganawarsa, shugaba Xi ya yi nuni da cewa, kasashen Sin da Rasha muhimman abokan hadin gwiwa ne bisa manyan tsare-tsare, don haka, raya irin dangantakar abokantaka daga duk fannoni a tsakaninsu ya zama babban zaben bai daya da suka yi, kana ya kasance babbar manufar diplomasiyya da kasashen biyu suke bi.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China