in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kammala taro karo na hudu na majalisar NPC a birnin Beijing
2016-03-16 11:51:42 cri



 

A safiyar yau din nan Laraba 16 ga wata a birnin Beijing ne aka kammala taro karo na hudu, na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin NPC na 12. A wajen taron 'yan majalisar suka zartas da rahoton gwamnati, da ka'idar tsarin raya tattalin arziki na shekaru biyar-biyar karo na 13, da rahoton kwamitin majalisar wakilan jama'ar Sin da dai sauran manyan rahotani.

Haka kuma an zartas da dokar aikin jin kai. Kana shugaban kasar Sin Xi Jinping ya sa hannu kan umurnin sa na 43 don sanar da dokar.

Shugaban kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin Mista Zhang Dejiang ya jagoranci bikin rufewar taron. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China