in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta zama wani darasi gare mu, in ji dan jaridar Le Sahel na jamhuriyar Nijer
2016-03-16 08:07:13 cri


Kwanan baya, gwamnatin Sin ta shirya kwas din na mu'mala tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika game da 'yan jaridun kasar Sin da kasashen Afrika, Lawoali Soulamane wanda ya fito daga jaridar gwamnatin jamhuriyar Nijer ta kasance daya daga cikinsu, yayin da yake zantawa da wakilinmu, ya ce, ya taki sa'a ne, don ya kawo wa Sin ziyara a daidai lokacin da kasar na gudanar da taron NPC da na CPPCC, wato tarurruka biyu na siyasa a kasar Sin, kuma bayan da ya kai ziyara a kasar Sin, ya gane ma idanunsa babban ci gaban da kasar Sin ta samu, kuma ya ce, Sin ta kawo wani darasi ga kasashen Afrika, yana fata ba ma kawai shi kansa zai koyo wasu abubuwa daga wajenta ba, haka kuma kasarsa za ta kara koyon abubuwa daga kasar Sin, kuma ta kara inganta hadin gwiwar moriyar juna tare da kasar Sin.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China