in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya jaddada bukatar kariya ga muhalli, da yaki da fatara
2016-03-10 20:45:31 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin, ya jaddada muhimmancin dake akwai, game da ayyukan kare muhalli, da saukaka fatara a sassan da kananan kabilun kasar ke da zama.

Shugaban na Sin ya bayyana hakan ne a Alhamis din nan, yayin da ya halarci zaman wakilan al'ummar lardin Qinghai, dake arewa maso yammacin kasar ta Sin, a ci gaba da taron wakilan jama'ar kasar Sin na shekara shekara, wanda yake gudana yanzu haka a nan birnin Beijing.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China