in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ya kamata a inganta hadin gwiwar Sin da Nijeriya wajen aikin gona
2016-03-01 16:19:10 cri


Kwanan baya, yayin da kwaminshinan noma da raya karkara a jihar Adamawa ta tarayyar Nijeriya Waziri Haruna Ahmadu ke zantawa da wakiliyarmu Amina, ya bayyana cewa, a karkashin taron dandalin hadin gwiwar Sin da Afrika wato FOCAC, dangantakar da ke tsakanin Sin da Nijeriya ta samu habaka kwarai, musamman ma game da aikin gona wato na duke tsohon cinikin Nijeriya, kuma da shi ne kakannin 'yan Nijeriya suka tashi, yana fata Sin da Nijeriya za su inganta hadin gwiwa a wannan fanni, ko sayen na'urorin zamani, da tsara wasu shirye-shirye, da dai sauransu.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China