in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wata fashewa ta girgiza ofishin 'yan sanda a Jimeta
2016-02-25 21:18:42 cri
Rahotanni daga Najeriya na cewa wani abu da ake zaton Bam ne ya fashe, a wani babban ofishin 'yan sanda dake garin Jimeta a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin kasar.

Wasu shaidun gani da ido sun tabbatar da aukuwar fashewar ta yau Alhamis, wadda kuma ake kyautata zaton hari ne aka kaiwa ofishin, sai dai kawo yanzu ba a kai ga bayyana adadin wadanda lamarin ya rutsa da su ba.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China